IQNA - A jiya litinin ne wakiliyar kasar Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 20 na kasar Jordan don baje kolin kur'ani mai tsarki ta taka rawar gani a bangaren amsa tambayoyi kan kur'ani..
Lambar Labari: 3493133 Ranar Watsawa : 2025/04/22
IQNA - An shiga rana ta biyu na gasar kur'ani mai tsarki karo na 17 na Sheikh Rashid Al Maktoum, musamman ma mafi kyawu a bangaren matasa a birnin Dubai tare da halartar mahalarta daga kasashen Iran, Bangladesh, India da sauran kasashe.
Lambar Labari: 3491239 Ranar Watsawa : 2024/05/28
Tehran (IQNA) an sanar da sakamakon gasar kur'ani ta duniya ta mata zalla da aka gudanar a birnin Dubai na UAE.
Lambar Labari: 3486615 Ranar Watsawa : 2021/11/28